
Ibrahim Jarmai
Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina, karamar hukumar Bakori da Funtua, ya kammala karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, Najeriya.
Produced by Ibrahim Jarmai
-
Yuli 13, 2017
Hotunan Abubuwan Dake Gudana A Wasu Sassan Duniya
-
Yuli 12, 2017
Michael Carrick Ya Zamo Sabon Kaftin A Manchester United
-
Yuli 07, 2017
Babban Buri Na A Rayuwa In Taimakawa Al'umma Ta
-
Yuli 06, 2017
BIDIYO: Yadda Ake Damawa Da Mata A Sashin Kanikanci