WASHINGTON D.C —
Duk da kiraye kirayen da masana ilimi keyi na kawo karshen ficewa ketare domin neman ilimi har yanzu dubban daliban najeriya ke zuwa kasashen makwabta domin samun ilimin jami'a kamar yarda hukumomin jami'ar amirka dake jamhuriyar Benin suka bayyana, ta yaya za'a shawo kan wannan lamari?
Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.
Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com
Facebook Forum