"Masana a fannin tsaro na ganin an yaudari Shugaba Muhammadu Buhari da ‘yan Najeriya musamman kan yadda a baya aka yi ta cewa an gama da ‘yan Boko Haram saura dan burbushinsu."
Sai dai a cewar Rafsanjani, “babbar nasarar da aka samu kan batun yaki da cin hanci da rashawar ita ce, ana ta maganar batun cin hanci da rashawa, saboda haka, wajen wayarwa da mutane kai, an samu nasara” a wannan fannin.
“Sai dai abin bakin cikin shi ne, dakarun Najeriya 13 da wani dan sanda daya” sun rasa rayukansu a lokacin da suke kokarin kaucewa harin.
Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi tattaki har zuwa Najeriya inda Aliyu Mustapha Sokoto ya yi hira da shugaba mai ci Muhammadu Buhari da dan takarar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar kan zaben 2019 da ke tafe.
A kasafin na badi, kananan ayyuka za su lakume naira biliyan 4.4, manyan ayyuka za su ci naira biliyan 2.1.
Shugaba Buhari ya kwatanta kisan marigayi Badeh a matsayin “babban abin alhini,” yana mai mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan mamacin.
An kashe Badeh ne akan hanyar Abuja zuwa keffi yayin da yake kan hanyarsa ta dawowa daga gonarsa kamar yadda rahotanni suka nuna.
“Akwai sahihan bayanai da ke nuna cewa reshen kungiyar da ke Najeriya, na da niyyar haifar da rudani a kasar.” In ji sanarwar rundunar sojin ta Najeriya, wacce ta wallafa a shafinta na Twitter.
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osibanjo, ya yi kira da shugabannin addinai da su yi wa kasar addu'a domin a yi zaben shekarar 2019 cikin lumana.
A farkon watan nan aka zabi Jibrin a matsayin wanda zai maye gurbin Sarkin Nasarawa, Alhaji Hassan Ahmed Abubakar II, wanda ya rasu a farkon watan Nuwamba.
Rahotanni sun ce bayan da Atiku ya rattaba hannu a yarjejeniyar, ya yabawa shugaba Buhari saboda sanya hannu da ya yi a yarjejeniyar. Amma ya kalubalance shi da ya sa hannu a kudurin dokar zaben da aka yi wa garanbawul wacce majalisar dokokin kasar ta gabatar masa.
Binciken da jami’ai suka gudanar a wata motar da ta fito daga kasar Burkina Faso ne dauke da lodin dankalin turawa ya ba da damar gano wasu bahunhunan shake da kwayar Tramadhol da aka fi sani da Tramol kimanin kilo 25000.
Rundunar Sojojin saman Najeriya ta samu horo daga takwarorinta na Birtaniya a wnai yunkuri da ake yi na dakile karin hare-haren ta'addancin da Najeriya ke fuskanta a 'yan kwanakin nan.
A watan da ya gabata, kwamitin da ke bincike, ya aikawa da Comey takardar gayyata kan binciken da ake yi game da zargin alaka tsakanin gangamin yakin neman zaben Donald Trump da Rasha da kuma batun sakonnin email din Hillary Clinton.
“An ce mana mu jam’iyar PDP ba mu da magoya baya a arewa maso yamma, wadannan ba jama’a ba ne.? In ji Atiku.
Tsohon Shugaban Amurka George H.W Bush ya rasu a jihar texas, asalin jiharsa, ranar Juma’a da yamma yana da shekaru 94 da haihuwa bayan ya kwashe shekaru masu yawa yana fama da rashin lafiya.
Qatar ta ce za ta bar Kungiyar kasashe masu fitar da mai da ake kira OPEC a takaice daga watan Janairun shekarar 2019 domin maida hankali akan fitar da gas zuwa wasu kasashen.
Domin Kari