Gwamnati za ta “murkushe duk wani dan bindiga da ya ki mika wuya a tsakanin wannan wa’adi da aka bayar,” in ji Matawalle.
Porto ta kai ga zagayen kusa da na karshe a gasar cin kofin zakarun Turai TA UEFA bayan da ta kada Juventus a wasan da suka kara.
Fadar Buckingham a Ingila ta ce iyalan masarautar “ba su ji dadi ba, da suka ji irin kaulabalen da yarima Harry da matarsa Meghan suka fuskanta a lokacin suna zaune a fadar.
Manchester United ta lallasa Man City da ci 2 da banza a wasan hamayyar cikin gida da suka buga a gasar cin kofin Premier League ta Ingila.
Bayanan da hukumar dakile yaduwar cututtuka ta NCDC ke fitarwa a Najeriya sun nuna cewa adadin masu harbuwa da cutar coronavirus ya haura mutum dubu 150.
Gasar Premier League ta NPFL a Najeriya ta shiga zagaye na 14 a kakar wasa ta 2020/2021 yayin da Kwara United ke jagorantar teburin gasar.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fadawa manyan hafsoshin sojin kasar cewa ‘yan makonnin suke da shi domin maido da cikakken tsaro a kasar.
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare a birnin Onitsha da ke jihar Anambra a kudu maso gabashin Najeriya, ta haifar da asarar dukiyoyi.
A karo na 185, Manchester United za ta yi karawar hamayyar cikin gida da Manchester City a ranar Lahadi a gasar Premier League ta Ingila.
Fitaccen mawakin Najeriya David Adeleke wanda aka fi sani da Davido ya yi fitowa ta musamman a sabon fin din “Coming to America 2.”
Rahotanni daga Najeriya na cewa an sako daliban matan sakandaren Jangebe 279 da aka sace su a jihar Zamfara a makon da ya gabata.
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya, ta saki tsohon mai bai wa gwamnan Kano shawara kan sha’anin kafafen sada zumunta, Salihu Tanko Yakasai.
Sakataren harkokin wajen Amurka Anthony J. Blinken, ya zanta da takwaran aikinsa na Najeriya Geoffrey Onyeama kan yadda Amurka ta dauki dangantakarta da kasar da muhimmanci.
An gudanar da bikin karrama jarumai da fina-finai da suka yi fice a bikin Golden Globe Awards da aka yi a Amurka.
Hukumar farin kaya ta DSS a Najeriya ta yi amai ta lashe inda ta ce tsohon mai bai wa gwamnan Kano shawara kan kafafen sada zumunta Salihu Tanko Yakasai yana hannunta.
Tauraruwar Barcelona ta fara farfadowa a gasar La Liga bayan da ta samu nasara akan Sevilla a karawar da suka yi a karshen mako.
Wasu 'yan bindiga sun sace dalibai mata 317 a makarantar sakandare da ke Jangebe a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya yayin da hukumomi ke kokarin an kubutar da su.
Rahotanni daga Najeriya na cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta kama mai bai wa gwamnan Kano shawara kan sha’anin kafafen sada zumunta Salihu Tanko Yakasai.
Sheikh Isa Alolo, Darekta a masana’antar Kannywood da ke arewacin Najeriya, ya angwance da amaryarsa Basira.
Domin Kari