Jiya Lahadi ‘yan sanda a jihar New Mexico da ke Amurka sun nemi taimakon jama’a wajen gano wata mota da ake nema a bincikensu na harbe wasu Musulmi hudu har lahira wadanda aka kashe a Albuquerque cikin watannin tara da suka gabata da masu bincike suka yi imanin suna da alaka.
Kasar Masar ta taimaka wajen samar da tsagaita wuta don kawo karshen fadan da ake yi tsakanin Isra’ila da kungiyar gwagwarmayar Islamic Jihad ta falasdinu.
Kasar Rasha ta bai wa kasar Ukraine wa’adin zuwa safiyar yau Litinin ta mika birnin Mariupol da Rasha din ta mamaye, yayin da Shugaban Ukraine Volodymyrr Zelenskyy ya ce a shirye yake don tattaunawa tare da takwaran aikinsa na Rasha Vladimir Putin.
Domin Kari