Sabon jirgin ruwan da a kirkiro mai amfani da batiri wanda zai kare mutane daga halaka, zai tashi daga kasar Canada ne zuwa Ingila.
A yau Laraba shugaban hukumar da ke kula da harkokin ba da agaji na Majalisar Dinkin Duniya, ya ce akwai bukatar kudade na gaggawa don a magance yunwa a yankin arewa maso gabashin nahiyar Afrika bayan da aka kara samun karancin ruwan sama.
Rasha ta musanta fadawa shugaban Amurka Donald Trump za ta janye ma’aikatan tsaronta daga Venezuela.
Taron shugabannin duniya a birnin Portmouth domin tunawa da dakarun hadakar kasashen nahiyar turai da suka yi taron dangi suka kuma samu nasara akan sojojin Nazi.
Manoman auduga fiye da 5,000 a jihar Pilato sun amfana daga shirin nan na "Anchor Borrower Scheme," ta hanyar samun angurya, taki da magungunan feshi.
Wasan gasar cin kofin duniya ta yan kasa tsakanin Flying Eagles din Najeriya da Senegal
Firayin ministar Burtaniyya Theresa May da shugaban Amurka Donald Trump sun nuna alamun yiwuwar fadada dangantakar cinikayyar dake tsakanin kasashen su.
Yau ranar Sallah karama, jama'a suna nuna murnar su, da kuma gaishe gaishen su zuwa yan uwa da abokan arziki.
Jerin gwanon 'yan Shi'ah sun gudanar da muzahara a Birnin Yamai.
Zakatul Fitir zakka ce da ake bada ita bayan an gama azumin watan Ramadana, kafin zuwa sallar Idi.
Masu hasashen yanayi a Amurka suna jan hankalin jama’a dangane da matsalolin ambaliyar ruwa da za’a iya samu a tsakiyar kasar yau Talata.
An jadadda muhimmancin Karfafa dangantakar soji tsakanin Amurka da Japan, ganin irin yadda China ke ta kara zabura.
Gidajen kurkukun kasar Brazil sun tabbatar da cewa fursunoni akalla 40 aka hallaka a sanadin fadacefadacen da suka barke.
Domin Kari