No media source currently available
A Ghana dubban 'yan kasar ne ke yin bahaya a fili saboda rashin samun tsaftataccen bandaki. Hakan ya sa babban Bankin Duniya tare da hadin gwiwar ma'aikatar kula da tsaftar muhalli ta kasar, ta gina dakunan ba haya masu rahusa.