Tsohon ministan kudin Birtaniya, Rishi Sunak ya lashe zaben jam'iyyar conservatives, inda ake sa ran za a rantsar da shi a matsayin sabon firai Minista, ya kuma kai ziyara ga Sarki Charles na III ranar Talatar da ta gabata, don amsa gayyatar kafa gwamnati.