Yau Ce Ranar Da Fafaroma Ya Kai Ziyara A Fadar Whiite House Dake Birnin Washington, DC Na Kasar Amurka.
Shugaba Barack Obama Ya Marabci Fafaroma Francis A Fadar White House
Shugaba Barack Obama Tare Da Fafaroma Francis A Yayin Da Ake Gudanar Da Bikin Ziyarar Sa A Fadar White House Dake Birnin Washington, DC, Satumba 23, 2015.

5
Dandazon Jama'a Na Jiran Isowar Fafaroma Francis Fadar White House, Satumba 23, 2015.

6
Shugaba Obama Da Fafaroma Francis, Satumba 23, 2015.

7
Shugaba Barack Obama Da Fafaroma Francis Na Tsaye Suna Karbar Gaisuwa Daga Dakarun Amurka A Fadar White House, Satumba 23, 2015.

8
Shugaba Obama Da Fafaroma Francis, Satumba 23, 2015.