Yau Ce Ranar Da Fafaroma Ya Kai Ziyara A Fadar Whiite House Dake Birnin Washington, DC Na Kasar Amurka.
Shugaba Barack Obama Ya Marabci Fafaroma Francis A Fadar White House
Shugaba Barack Obama Tare Da Fafaroma Francis A Yayin Da Ake Gudanar Da Bikin Ziyarar Sa A Fadar White House Dake Birnin Washington, DC, Satumba 23, 2015.

9
Fafaroma Francis Yana Mika Ma Jama'a Gaisuwa A Lokacin Da Yake Kan Hanyar sa Daga Fadar White House Zuwa Ofishin Difilomasiyya Na 'Yan Darikar Katilika A Birni Washington Dc, Satumba 23, 2015.

10
Shugaba Obama Da Fafaroma Francis Suna Karbar Gaisuwa Daga Tsofaffin Dakarun A murka A Fadar White House Dake Birnin Washington Dc, Satumba 23, 2015.