Kasar Kamaru da makwabtanta sun yaba da shawarar da Amurka ta yanke ta tura dakarunta don yakar 'yan boko haram a yankin. Sanarwar daga fadar shugaban kasar Amurka, ta zo ne a lokacin da ake yawan samun hare-hare a kan farar hular da ke kan iyakokin Nigeriya, Kamaru, Chad da Najar.
Kamaru Da Makwabtanta Na Farin Ciki Da Shawarar Da Amurka Ta Yanke Na Aikawa Da Sojojinta

5
Shugaban Najeriya Mohammadu Buhari yayi kira ga makwabtan kasashen Najeriya da su sa hannu wajen murkushe ta'addanci a yankin.

6
Najeriya ma ta yi murna da shawarar tura dakarun Amurka kasar Kamaru.

7
Wuraren da suka lalace sakamakon harin 'yan Boko Haram.

8
Wuraren da suka lalace sakamakon harin 'yan Boko Haram.