Kasar Kamaru da makwabtanta sun yaba da shawarar da Amurka ta yanke ta tura dakarunta don yakar 'yan boko haram a yankin. Sanarwar daga fadar shugaban kasar Amurka, ta zo ne a lokacin da ake yawan samun hare-hare a kan farar hular da ke kan iyakokin Nigeriya, Kamaru, Chad da Najar.
Kamaru Da Makwabtanta Na Farin Ciki Da Shawarar Da Amurka Ta Yanke Na Aikawa Da Sojojinta

9
'Yan gudun hijira a kasar Kamaru da 'yan boko haram suka daidaita.