Jana’izar tsohon wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka dake dauko rahotanni a jihohin Adamawa da Taraba
Jana’izar tsohon wakilin Sashen Hausa dake dauko rahotanni a jihohin Adamawa da Taraba, Ibrahim Abdul’aziz. Marigayi Ibrahim ya gamu da ajalinsa ne ranar Jumma’a. Rahoton Muhammad Sadiq na Muryar Arewa dandalin watsa labarai ta hanyar sadarwar internet da marigayi Ibrahim Abdul’aziz ya kafa.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 28, 2025Sarkin Musulmin Najeriya Ya Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan
-
Fabrairu 05, 2025Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara
-
Disamba 31, 2024Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya