Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ITF Zata Inganta Ayyukan Horas da Matasa Sana'o'i Domin Dogaro da Kai


 Matasa masu tada karin baya saboda rashin aikin yi
Matasa masu tada karin baya saboda rashin aikin yi

Gidauniyar koyon sana'o'i a Najeriya wato Industrial Training Fund a turance ko ITF a takaice tace zata inganta ayyukan horas da matasa sana'o'i su samu dogaro da kansu domin su taimaka wurin habbaka tattalin arzikin kasar

An kafa ITF ne wajen shekaru arba'in da suka gabata yayinda turawan mulkin mallaka ke ficewa daga kasar domin a masu ma'aikatan da zasu maye guraben da suka bari..

Babban daraktan gidauniyar Sir Joseph Ari yace tunda shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya ayana abubuwa biyar da gwamnatinsa zata mai da hankali a kai ya ga yakamata su ma a ITF su hada karfi da karfe wajen inganta horas da matasa sana'o'i daban daban.

Inji daraktan a Najeriya ne mutun zai yi karatu mai zurfi amma bai iya aikin hannu ba lamarin da ke hana kasar cigaba.

A wani sabon shirin da suka kirkiro hukumar zata bukace gwamnonin kasar 36 kowannensu ya basu matasan da zasu horas. Yace bayan matasan sun samu horo ba za'a barsu kara zube ba. Gidauniyar zta hada hannu da bankin masana'antu ya taimkawa matasan da jari.

Tun daga lokacin da aka kafa gidauniyar kawo yanzu ta horas da mutane fiye da miliyan goma.

Ga rahoton Zainab Babaji da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG