Ana zargi cewa masu goyon bayan Jonathan sun rabawa wasu mata Naira 1.000 daya-daya domin kawo cikas ga zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace, a Abuja. Daya daga cikin irin wadannan matan ta kowa da abin da ya samu amma ita kudin mota ne kawai.
Fada ya Kaure Tsakanin Masu Zanga-Zangara Abuja, Akan ‘Yan Matan da Aka Sace, 28 ga Mayu 2014

1
Magoya bayan shugaba jonathan sun yi arangama da masu zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace.

2
Magoya bayan shugaba jonathan sun yi arangama da masu zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace.

3
Magoya bayan shugaba jonathan sun yi arangama da masu zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace.

4
U.S. President Barack Obama and Russian President Vladimir Putin meet at the United Nations General Assembly in New York Sept. 28, 2015.