Ranar wasan Halloween wani biki ne na musamman da ake yi a kasashen duniya da dama a ranar 31 ga watan oktoba na kwace shekara, rana ce kuma ta jajibirin wani bukin mabiya addinin krista na yammacin turai.
Dala Amurka Biliyan 8.8 Aka Kashe A Bikin Halloween Na Wannan Shekarar A Amurka
1
Shirin Mr. Roy a Ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.
2
Shirin Krystin Roy a Ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.
3
Halloween VOA Hausa Team
4
Ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.
Facebook Forum