A Kamaru shugabanni mata masu sarautar gargajiya suna gwagwarmayar yaki da auren wuri a wani yanki na kasar da aka fi samun matsalar aurar da yara kanana.
A Kamarushugabanni mata masu sarautar gargajiya suna gwagwarmayar yaki da auren wuri a wani yanki na kasar da aka fi samun matsalar aurar da yara kanana.