WASHINGTON, D.C. —
A cikin shirin mu na wannan makon wakilin Muryar Amurka daga Abuja a Najeriya Nasiru Adamu El-Hikaya zai ci gaba da tattaunawa da Mukhtar Iliya Imedi shugaban kungiyar Initiative For The Fight Against Drug Abusa & Enlightenment akan saukin shiga harkar amma fita “’dan dakyar”: Kashin Karshe