No media source currently available
Cutar sikila wata cutar jini ce da ake gadon ta, wadda ke shafar kwayoyin halittar jini. Cutar sikila na toshe hanyoyin kwararar jini, wanda ke kai ga matakai na tsananin ciwon jiki