No media source currently available
Oktoba na kowace shekara akan wayar da kan jama'a game da cutar sankaran mama a duniya. Mun duba kalubalen da masu fama da wannan cutar ke fuskanta, mun kuma zanta da kwararre kan mahimmancin gano cutar da wuri da kuma magance cutar.