Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Matan Sojoji A Najeriya Ta Ba ‘Yan Gudun Hijira Agaji


Kungiyar Matan Sojoji A Najeriya Ta Ba ‘Yan Gudun Hijira Agaji
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 1080p

No media source currently available

0:00 0:03:18 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 1080p

A birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin Najeriyar, kungiyar matan manyan jami’an sojin kasar ta rabawa ‘yan gudun hijirar rikicin Boko Haram kayan abinci, a wani yunkuri na kawar da yunwa a tsakanin su.

XS
SM
MD
LG