Ziyarar Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, A Sashen Hausa
Ziyarar Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, A Sashen Hausa
Yau ne Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, ta kai wa Sashen Hausa ziyara inda ta tattauna da mai'aikatan Sashen Hausa a kan ayyukansu na bada labarai zuwa ga masu sauraren Sashen Hausa a duk fadin duniya.

9
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Solomon Jack

10
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Sarfilu Gumel

11
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Ibrahim Ka-Almasih Garba