Hotunan Ziyarar Samantha Power jakadiyar Amurka a Mjalisar 'Dinkin Duniya da ta kai a Najeriya.
Samantha Power Ta Gana Da Shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya
Anyi wata ganawa ta musamman tsakanin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da jakadiyar Amurka a Majalisar 'Dinkin Duniya, inda suka tattauna kan muhimman butun yan gudun hijira da yakin Boko Haram.

1
Jakadiyar Amurka a Majalisar 'Dinkin Duniya, Samantha Power Ta Gana Da Shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya.

2
Jakadiyar Amurka a Majalisar 'Dinkin Duniya, Samantha Power Tana Gaisawa Da Shugaba Muhammadu Buhari.

3
رئیس جمهوری آمریکا که برای حمایت از نامزدی یک جمهوریخواه برای انتخاب فرماندار آینده فلوریدا سخنرانی می کرد باز گفت مذاکره با ایران نزدیک است.

4
Jakadiyar Amurka a Majalisar 'Dinkin Duniya, Samantha Power Tana Gaisawa Da Shugaba Muhammadu Buhari.