Hare-Haren bam a masallatai da coci da kantin Abinci, Yuli 5, 2015.
Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci

5
Mutane sun taru suna kallo a cikin cocin Redeemed Christian Church of God, dake garin Potiskum a jihar Yobe a bayan tashin wani bam na kunar bakin wake a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.

6
Ana jinyar wata mace da ta ji rauni daga cocin Redeemed Christian Church of God, dake garin Potiskum a jihar Yobe a bayan tashin wani bam na kunar bakin wake a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.

7