Jami’an kasar Indoneshiya sun fadi cewa akalla mutane 49 sun mutu yayinda wani jirgin sufirin sojan kasar ya fado a kan wata unguwa dake tsibirin Sumatra.
Indonesia: Wani Jirgin Sama Na Soji Ya Ci Karo da Otel

1
Sumatra a kasar Indonesia 1 ga watan Yuli, 2015. (AP/Binsar Bakkara)

2
Shugaban Indonesia Joko Widodo a Sumatra 1 ga watan Yuli, 2015. (VOA/Andylala Waluyo)

3
Para penyelidik memeriksa puing-puing pesawat Hercules milik Angkatan Udara yang jatuh di Medan (1/7). (AP/Binsar Bakkara)

4
Wurinda jirgin saman ya rikito bayan da ya ci karo da wani otel. (AP/Yudha Lesmana)