Jami’an tsaro a jamhuriyar Nijar sun kama wasu mutane uku ‘yan asalin kasar Ghana, ‘dauke da makamai iri daban-daban.
Wani jigon 'yan adawa a Nijar yace babban makasudin zagaya kasar da suka yi, wanda suka kammala jiya talata a Birnin Konni, shine fadakar da jama'a kan kundin zaben da suka ce jam'iyya mai mulki ta fitar don karkata nasara ga 'yan takararta.