Wannan ci gaba da aka samu, matakai ne da za su yi sharar fage wajen mika muki a kasar ta sudan, wacceta kwashe watanni tana fama da rikice-rikice, tun bayan da sojoji suka hambarar da dadadden shugaban kasar, Omar al-Bashir.
Hukumomin Pakistan sun ce an kama Hafiz Saeed a yau Laraba a mahaifarsa da ke Lardin Punjab a kusa da wani gari da ake kira Gujranwala.
Ma’aikatar harkokoin wajen Amurka ta ce, wannan sanarwar ta sa Amurka ta zama kasa ta farko da ta dauki mataki akan manyan shugabannin sojojin kasar ta Burma.
Trump ya dora laifin matsalar bakin haure akan jam'iyyar adawa ta Demokarat.
Shugabannin Amurka Da Faransa sun yi jawabin a wata makabarta da ake kira Colleville-sur-Mer.
Shugaban jam'iyyar Social Democrat, Mette Frederiksen za ta zama Firam Minista, mafi kankancin shekaru.
An kashe sojojin Amurka 4 da dakarun Nijar 4 a lokacin artabo da 'yan kungiyar Islama.
Wasu jerin hare-hare da aka kai Kabul, sun hallaka mutane da dama har da babban mallamin addinin Islama.
Firai ministan Benjamin Netanyahu ya kasa kafa gwamnatin hadin gwiwa tun bayan zaben Afrilu.
Shugaba Trump ya na neman kasar Iran da ta “canza hali ta”
Sabon tsarin shugaba Trump, zai bar adadin masu katin iznin zaman kasar na dindindin–Green Card.
An dakatar da tattaunawa har na tsawon sa'o'i 72 a kasar Sudan biyo bayan wasu harbe-harbe.
Tsohon lauyan shugaba Trump Michael Cohen, ya fadawa wani kwamitin majalisar wakilan Amurka cewa.
Sabbin takunkumi da Amurka ta sanya, sun zone akan batun nau’ukan kayayyakin da suka hada har da na karafa.
Domin Kari