Manyan jami'an diflomasiyya da kungiyoyin agaji sun yi taro ranar Litinin a birnin Paris, domin bullo da hanyoyi na taimakon jin kai ga kasar Sudan da ke arewa maso gabashin Afirka, wadda ke daf da fuskantar matsananciyar yunwa, domin gudun sake fadawa cikin mawuyacin hali.
Mummunar amaliyar ruwa ta kashe mutane 58 a Tanzania cikin makonni biyu da suka gabata, a cewar gwamnatin kasar, yayin da ake ci gaba da samun ruwan sama kamar da bakin kwarya a kasar da ke gabashin Afirka.
Donald Trump ya zama tsohon shugaban kasar Amurka na farko da zai fuskanci shari'ar aikata laifuka a ranar Litinin, a lokacin da za a fara zabar masu taya Alkali yanke hukunci a kotun Manhattan, a shari'ar tuhumar biyan kudin toshiyar baki ga taurariyar fina finan batsa Stormy Daniels.
Shekaru talatin bayan kisan kiyashi da ya auku a Rwanda, har yanzu wasu daga cikin wadanda suka kubuta daga lamarin su na ci gaba da rayuwa cikin fargaba da tashin hankali, da wasu rahotanni
OJ Simpson ya kasance 76
Domin Kari