A yau Laraba, wani rukunin Musulmai da ba su da yawa suka isa birnin Makkah domin fara gudanar da aikin hajjin bana. Ko wanne a cikinsu ya sa takukumin rufe baki da hanci, don kariya da kuma hana yaduwar cutar Coronavitus.
LAFIYARMU: Najeriya ce ke da sama da rabin adadin masu dauke da cutar Polio a duniya a cewar Hukumar Lafiya ta Duniya WHO da kuma wasu sauran rahotanni.
Shugabannin Tarayyar Turai sun cimma yarjejeniya kan kasafin kudi dala tiriliyan 2.1 da kudaden tallafin coronavirus..
Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir da wasu daga cikin tsoffin aminansa sun gurfana gaban shari'a
Akalla wasu karin filayen jiragen saman Najeriya biyu ne aka tabbatar sun sake budewa domin zirga-zirgar cikin gida a Najeriya a cewar Henrietta Yakubu ta FAAN.
‘Yan Najeriya na ci gaba da mayar da martani dangane da kisan da ake yiwa ‘yan kasar a can kasar Afirka ta kudu.
Domin Kari