A Kasar Tunisia adadin mutane da suka mutu ya kai 13 bayan harin da aka kai akan masu gadin shugaban kasar , inda yanzu aka ayyana dokar ta baci.
Vatican Paparoma Francis na ziyara a Afrika, inda ake sa ran zai karfafa dangantakar da ke tsakanin Musulmai da kirista.
Hukumar Kula da Ayyukan Yada Labarai Ta Amurka ta karrama wasu ma'aikatan sashen Hausa da lambobin yabo na zinare a wurin bayar da lambobin yabo na hukumar na 2015
Hukumar Kula da Ayyukan Yada Labarai Ta Amurka ta karrama wasu ma'aikatan sashen Hausa da lambobin yabo na zinare a wurin bayar da lambobin yabo na hukumar na 2015.
Domin Kari