Fitaccen dan wasan kwaikwayon Amurka, Leanardo DiCaprio ya lashe kyautar Oscar da fin dinsa mai taken The Revenant shekaru 22 bayan da ya taba lashe lambar yabo.
Shugaban Turkiya Rajib Tayyib Erdogan ya fara ziyarsa ta farko a Ivoery Coast domin karfafa dangantakar kasarsa da Afrika.
A Kansas a nan Amurka wani dan bindiga ya kashe mutane 3 ya kuma raunata 14 a wata masana'anta kafin ya gamu da gamon sa a wani harbe ni-in habe ka da yan sanda.
NIGER Yan Adawa A Nijar Na Kalubalantar Sakamakon Zaben Kasar, Wanda Ya Nuna Shugaba Mahamadou Isufu Ne Ke Gaba.
Cibiyar Yaki da Yaduwar Cututtuka ta Amurka ta ce tana binciken sabbin rahotanni 14 na kamuwa da kwayar cutar Zika a Amurka, dukkansu ta hanyar jima'i.
Wakilin Amurka a kawancen taron dangi na yakar kungiyar Da'esh yace kungiyar tana kokarin janyo hankalin mayaka daga kasashen waje zuwa Libya.
An Kare Wasanin Motsa Jiki Na Olympics Na Lokacin Hunturu, Kuma Na Matasan Duniya A Lillehammer, Inda Matasan Amurka Suka Burge Da Lashe Lambobi 16.
NIGER: Yayin da zabe ke kara karatowa a jamhuriyar Nijar, magoya bayan shugaban Mahamadu Isufu da na Hama Amadou suna yakin neman zabe a titunan Yamai.
SOUTH KOREA: Amurka ta tura jiragen yakin hudu kirar F-22 zuwa Korea ta kudu a wani mataki na nuna goyon bayan kasar bayan gwajin makaman da ta yi.
Domin Kari