Shugaban Gabon Ali Bango ya ziyarci Majalisar dokoki da kwana daya bayan da ‘yan zanga-zanga masu adawa da sake zabensa suka kunna wa ginin majalisar wuta.
Bayan da aka tsige Dilma Roussef daga mukaminta na shugabar kasa, an rantsada sabon shugaba Michel Termer , inda yayi alkawalin cewa kasar Brazil “zata shiga cikin wani sabon yanayin mulki.”
Kwamandan rundunar sojin Najeriya da suka kewaye Kungiyar Boko Haram ya ce nan da ‘yan makkoni kadan zasu gama da sauran ‘mayakan Boko Haram da suka a tungayensu.
Hotunan Barkewar Zanga Zanga Bayan da Aka Fidda Sakamankon Zabe a Kasar Gabon
Hukumomin Pyongyang sun aiwatar da hukuncib kisa akan babban jami’in fannin ilimi Kim Yong Jin, kana su ka soki manyan jami’ai, kamar yadda Korea ta Kudu ta ruwaito.
Akalla mutane 20 aka kashe a wani harin bom da ya tashi cikin wata babbar mota a wajen wani otel da ke kusa da fadar shugaban kasa a Mogadishu, Kungiyar Al-shaba ta dauki alhakin kai wannan harin.
Harin bom din mota da 'yan kungiyar Al-Shabab suka dauki alhakin kaishi ya kashe sojoji 5 a wajen fadar shugaban kasar Somlia, tare da lalata wasu otels guda 2 a birnin Mogadishu.
Wata hira da akayi da 'yan kasuwa akan tsadar rayuwa.
John Kerry ya kai ziyara Bangladesh don tattaunawa akan batun hadin guywar tsaro bayan jerin kashe-kashen da 'yan bindiga suka yi, da kuma batutuwan habbaka tattalin arziki da hakkokin jama'a.
Shugaba Uhuru Kenyatta da firai ministan Japan Shinzo Abe, sun rattaba hanu a wata yarjejeniyar da za ta bunkasa harkar kasuwancin kasashen biyu.
Cikin shirin taskar na wannan makon zaku ga cewa lallai kam nakasa ba kasawa ba ce.
Mata da 'yan mata da 'yan Boko Haram suka sace suka musu aure, yanzu aka kubutarda su, suna fuskantar tsangwama da kyama.
‘Yan sandan kwantar da tarzoma sun harba yajin mai sa kwalla akan masu zanga zanga da ke bore, wannan rikici shi ne na baya baya nan a zanga zangar da ake yi Zimbabwe.
Bayan kammala wasannin Olympics Ministan wasannin motsa jiki Salisu Ada ya bayyana gamsuwarsa da rawar da 'yan wasan Nijar suka taka a wasannin, Nijar dai ta samu lambar Azurfa ta hanyar dan wasarta a fannin Taekwando Isufu Abdurazak Alfaga.
Hukumar da ke kula da yara ta MDD, UNICEF, ta yi gargadin cewa akwai yuwuwar mutanen yankin Tafkin Chadi da rikicin Boko Haram ya addaba su shiga mawuyacin hali.
Mummunar girgizar kasa mai karfin maki 6.5 ta kashe akalla mutane 3 ta kuma lalata dadaddun wuraren ibadar mabiya addinin Budda a kewayen birnin Bagan.
Ana sa ran Kanfani SOTARACO zai taimakawa manoman Albasa A Nijar.
Wata mumunar girgizar kasa ta afkawa tsakiyar kasar Italiya, inda ta kashe mutane da dama wasu kuma suka bata, yayin da masu aikin agaji ke ci gaba da neman wandanda suka tsira.
Domin Kari