A karshen ziyarar da ta kai Abuja tare da shugaban sahen Afirka da babban editan sashen Hausa, Amanda Bennett ta gana da kadan cikin masu sauraren Sashen Hausa na Muryar Amurka.
Ziyarar Daraktar Muryar Amurka Zuwa Abujan Nigeria
Amanda Bennett daraktar Muryar Amurka
Amanda Bennett da Nazir Hausawa
Amanda Bennett da wasu masu sauraren Muryar Amurka
Shugaban sashen Afirka na Muryar Amurka Negussie Mengisha da babban editan Sashen Hausa Aliyu Mustapha
Ganawa da babban daraktan NTA a Abuja
ABUJA: VOA DIRECTOR IN ABUJA
Masu sauraren Muryar Amurka da Amanda Bennett
Negussie Mangisha, Amanda Bennet da Aliyu Mustapha ta hannun hagu
Ganawa a NTA