Mahalarta zauren sun kai gabar da suke kira ga mahukuntan kasar da su hanzarta daukar mataki kan matsalar tsadar rayuwa da yadda yake shafar hauhawar farashin kayan abinci a kasuwanni. A shirin na wannan makon, sun fara neman Gwamnati ta shigo da hanyoyin warware matsalolin.