Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai daura kan batun irin halin da kafafen yada labarai su ke ciki tun bayan juyin mulki da aka yi a jamhuriyar Nijar a karshen watan Yulin 2023.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN VOA: Irin Halin Da Kafafan Yada Labarai Ke Ciki Tun Bayan Juyin Mulkin Da Aka Yi A Nijar 10'04".mp3