Zaben dai ya samu fafatawa da matasa inda a ka samu wasu daga cikin su ma sun lashe zabe musamman a majalisun dokoki.
ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon ci gaba ne a jihar Bauchi inda matasa su ka taru don tattauna abun da ya da ce su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.
Yan sanda suna binkicen wasu matasa
Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN MATASA: Matasa Sun Taru A JIhar Bauchin Najeriya Don Tattauna Abin Da Ya Dace Bayan Zabe-Kashi Na Biyu , Mayu, 22, 2023.mp3