ABUJA, NIGERIA - A shiri Zauren Matasa na wannan makon kashi na karshe a jamhuriyar Kamaru mun tattauna da matasa akan muhimmanin darasi kan rayuwa da amfani da shi ta hanyar samun ci gaban kasa.
Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Rayuwa Da Ci Gaban Kasa, Nuwamba 06, 2023.mp3