A cikin shirin na wannan mako, wanda shine na karshe daga kasar Ghana, za a ji shawarwarin da tsohon dan majalisa kuma mai shiga tsakanin gwamnatin kasar Ghana da mazauna Unguwannin Zango a Ghana, Abdallah Banda, zai bawa mahalarta zauran, ta yadda za su samu takardar shaidar zama dan kasa ko kuma ta izinin aiki a kasar Ghana kamar yadda doka ta tanada.
Your browser doesn’t support HTML5
ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyautata Rayuwarsu PT6