A cikin shirin na wannan makon, za a ji irin kalubalen da mahalarta Zauren suka fuskanta a lokacin da suke kokarin samun katin shaidar zama dan kasa a Ghana, har ma da wasu sauran batutuwa.
Your browser doesn’t support HTML5
ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT3