A wannan shirin za a ji tarihin mazauna Zango wadanda yawancin su Hausawa ne da Fulani. Ina ne asalin su? Ta yaya suka samu kansu a kasar Ghana? Su wanene Shugabannin su? A biyo mu domin jin amsoshin wadannan tambayoyi.
Your browser doesn’t support HTML5
ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT1