A cikin shirin na wannan makon, za’a ji korafin al’ummar Hausa Fulani mazauna yankunan Zango 6 da ke kasar Ghana, a kan batun katin zaman dan kasa da yadda suke ganin za’a iya maganace matsalar a cikin sauki.
Your browser doesn’t support HTML5
ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT2