JOS, NIGERIA - Shirin na wannan makon ya duba irin gudummowar da kungiyar kwararrun maharba a Najeriya ke bayarwa wajen inganta zaman lafiya.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Yadda Kungiyar Maharba Ke Inganta Zaman Lafiya, Afrilu 17, 2024.mp3