Shirye-shirye ZAMANTAKEWA: Yadda Makiyaya Da Manoma Ke Karfafa Dankon Zumunci, Satumba 25, 2024 15:29 Satumba 25, 2024 Binta S. Yero Zainab Babaji Dubi ra’ayoyi JOS, NIGERIA — A shirin Zamantakewa na wannan makon mun duba yadda makiyaya da manoma suka hada hannu suka yi noma a gona guda, don kara karfafa dankon zumunci a tsakaninsu. Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar: Your browser doesn’t support HTML5 ZAMANTAKEWA_ Makiyaya Da Manoma Suna Karfafa Dankon Zumunci Tsakaninsu, Satumba 25, 2024