JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan mun duba yadda al'umma suka hada kai cikin lumana don mika korafe-korafensu wa gwamnati.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Korafe-korafen Al’umma Ga Gwamnati Cikin Lumana, Agusta 07, 2024