A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne da wasu matasa a garin Jos na jihar Filaton Najeriya, akan soyayya da matsalolin ta da kuma hanyoyin warwaresu don samun fahintar juna.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Fahimtar Soyayya, Matsaloli Da Hanyoyin Warwaresu Ga Matasa, Disamba 11, 2024.mp3