Shirye-shirye ZAMANTAKEWA: Duba Kan Kwararru Da Ke Aiki Don Samar Da Zaman Lafiya a Tsakanin Al'umma - Mayu 29, 2024 13:50 Mayu 29, 2024 Hadiza Kyari Zainab Babaji Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Zamantakewa ya tattauna da kwararru dake aikin wanzar da zaman lafiya a kungiyoyi daban-daban don samar da dawamammen zaman lafiya a tsakanin al'umma. Saurari shirin Zainab Babaji: Your browser doesn’t support HTML5 ZAMANTAKEWA