Dandalin VOA Yarinyar da Aka Daurawa Boma-Bomai Tayi Jawabi 02:43 Disamba 25, 2014 Yarinya Mai Bom WASHINGTON, DC — Labarai da dumiduminsu, Hira da yarin Zaharau wanda aka dauramata boma-bomai, tana bayani yadda aka yi da kuma yadda abokiya tafiyar ta, ta tada nata bom din. Don Karin bayani a matsa sauti a sha labari. Your browser doesn’t support HTML5 Yarinyar da aka Daurawa boma-bomai - 4'55