ABUJA, NAJERIYA —
Shirin na wannan makon, ya duba yadda sauyin yanayi ke shafar bangarorin rayuwar al’umma a fadin duniya da kuma hanyoyin da za’a bi a dakile su.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YANAYI DA MUHALLI: Yadda Sauyin Yanayi Ke Shafar Bangarorin Rayuwar Al’umma a Fadin Duniya.mp3