Shirye-shirye YANAYI DA MUHALLI: Taron COP27, Yuli, 15, 2022 07:59 Yuli 15, 2022 Aisha Mu'azu washington, dc — Yayin da ake shirin taron COP27 a binin Misra cikin watan Nuwamba, an fara duba irin abubuwan da za a tattauna a wurin taron inda masana suka fara waiwaye akan battun kamar da matsalar sinadarai masu illa a mahalli. Sauraron cikakken shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 YANAYI DA MUHALLI-Taron COP27, Yuli-6:00"