ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon daga abubuwan da ya tattauna a ziyarar aikinsa zuwa Najeriya, John Kerry ya bayana mahimmancin kasashen duniya su hada karfi da karfe don magance matsalar sauyin sanayi da duniya take fana da shi a yanzu.
John Kerry
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
YANAYI DA MUHALLI: John Kerry Ya Bayyana Muhimmancin Magance Matsalar Sauyin Yanayi, Satumba 23, 2022.mp3